Monday, January 11, 2016

MANYAN MAKARANTU DA AKE NAZARIN HAUSA A NIJERIYA


Wannan jeri da ya biyo baya na manyan makarantu ne da ake nazarin Hausa a wasu jihohi na Nijeriya. Wannan somin tabi ne, in Allah ya so za a fadada. In akwai mai wani Karin bayani, yana iya tuntuba ta a imel yusufadamu@gmail.com burin mu nan gaba mu kawo sunayen masana a wadannan makarantu da bayanai akan ayyuka da suke gabatarwa.

 
JIHAR KANO

1.    Bayero University, Kano

2.    Sa’adatu Rimi, Collage of Education, Kumbotso

3.    Federal College of Education, Kano

4.    Aminu Kano Collage of Legal and Islamic Studies, Kano

5.    College of Arts and Science, (CAS) Kano

 

JIHAR ZAMFARA

1.    Federal College of Education (Technical) Gusau

2.    College of Education Maru

3.    Zamfara College of Arts and Sciences (ZACAS)

 

JIHAR SAKKWATO

1.    Usmanu Danfodiyo University, Sokoto

2.    Shehu Shagari College of Education, Sokoto

3.    Sokoto College of Arts and Sciences (SCAS), Sokoto

4.    Sokoto State University, Sokoto

 

JIHAR JIGAWA

1.    College of Education, Gumel

2.    Collage of Legal and Islamic Studies, Ringim

3.    Jigawa State University, Kafin Hausa

 

JIHAR KATSINA

1.    Umaru Musa ‘YarAdua University, Katsina

2.    Federal University, Dutsin Ma

3.    Federal College of Education, Katsina

4.    Katsina University, Katsina

5.    Isa Kaita College of Education Dutsin Ma

JIHAR KEBBI

1.    Adamu Augie College of Education, Argungu

 

JIHAR KADUNA

1.    Ahmadu Bello University, Zaria

2.    Kaduna State University, Kaduna

3.    Federal College of Education, Zaria

4.    College of Education, Kafancan

 

JAWABIN BUDEWA

Jama'a Assalamu Alaikum. Ina yi muku maraba lale zuwa wannan sabon shafi da na bude domin samar da bayanai akan nazarin Hausa da Hausawa da kuma masana masu nazarin harshen Hausa da adabinsu da al'adunsa. Burin wannan shafi ne ya gabatar da sunayen manazartan Hausa da suke a jami'o'in Nijeriya da sauran kasashen, da wadanda suke manyan makarantun gaba da sakandare da ma masu zaman kansu. Za mu yi kokarin samar da bayanai da za su taimaki manazarta da dalibai da ma duk wani mai sha'awa akan harshen Hausa da Hausawa. Muna fatan samun hadin kan jama'a ta hayra taimaka mana ta duk hanyoyin da suka dace. Allah ya sa mu dace amin.